Header Ads

 • Breaking News

  Zan so ace matan masana'antar fim din Hausa su fara fallasa mazan da su ka yi lalata da su - Rahama Sadau.

  Zan so ace matan masana'antar fim din Hausa su fara fallasa mazan da su ka yi lalata da su - Rahama Sadau

  LABARAI DAGA 24BLOG
  A kwanakinnan jaruman fina-finan Kasar Amurka mata sun fito da wani mataki da suka wa lakabi da Metoo wanda suke fallasa masu shirya fina-finai da kuma wasu manyan jarumai maza da suka yi lalata da su ba da son ransu ba dan su saka su a fim. .
  Abin bawai kan jaruman fim kadai ya tsaya ba hadda mawaka da wasu kadan daga cikin al'ummar gari.
  Wannan abu ya tsallaka masana'antar fina-finan Indiya inda can ma wasu jarumai mata suka fara fallasa mazan da suka yi lalata da su ba da son ransu ba.
  Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta yi fatan cewa zata so ace suma a masana'antar fina-finan Hausa su kwaikwayi irin wancan tsari.
  Rahama ta jinjina maganar, watau inda da za'a yi hakan ' Tabdijam!!!'
  Ko kuma kunaso a tona?

  No comments