Online counter

Maryam yahaya tayi wani zazzafan gyaran gashi Kuma tayi hotunan domin jin ra,ayin masoyanta


Sabon salon gyaran gashi daga wannan wannan matashiyar jarumar kannywood wato Maryam yahaya Wanda har tayi hotuna 7 domin ta tambayi menene ra,ayin masoyanta akan wannan style na gyaran gashin yayi kyau kuwa a shafinta na Instagram.


Post a Comment

1 Comments

  1. Haba,Haba, wanna kintuna lokacida kina Shannon one ooo?

    ReplyDelete