Online counter

Muneerat Abdulsalam iskanci ta ya fara Zuwa karshe yanzu tana gadon asiri rai hannun Allah.


Yau ne dai dubun wannan fitsarriyar ta fara cika a yayin yanzu haka tana gadon asiri rai hannun Allah amma duk da haka magana take cewa masoyana banza mutu ba babu yadda za,ayi na mutu zantashi yau nayi muku video lumancy ya idan har wannan bawai taka bazata daina wannan mugun hali da take na gurbata ma mutane tunani Allah kasa kara ta tashi ta mutu kowa ya huta ameen.

Post a Comment

2 Comments

  1. Ai mutuwa se lokacinta yayi shiriya kuma ta Allah ce, just pry for her,

    ReplyDelete
  2. Ba ita kadai ba dayawa ku yanmata hausawa da like yi finafine yakamata kusamo mijin sure Allah yataimake mu

    ReplyDelete