Header Ads

 • Breaking News

  MUSIC: Umar M Shareef "Nai Kuka A Zuciya"

  [post by samaila umar lameedo]

  DOWNLOAD HERE

   A Lokaci Dai, Na Fara SonKi.
  √ Burin Idanu Kawai Su GanKi.
  √ Yawan Tunani Sannan MafarKi.
  √ Kinata Girma Abin Ba SauKi.
  √ Na Yanke Shawarar Biyan SadaKi.
  √ GidanKu ZanJe Da Batun AurenKi.
  √ Ashe Ashe Babu Ni A RanKi.
  Kin Yaudareni Kinsani Rana.


  √ Bazana Yafema Zuciya Ba.
  √ Bazana Daina Kukan Ido Ba.
  √ Bazana Daina Baci Na Rai Ba.
  √ Indai Banyo Arba DaKai Ba.
  √ Ina Kake Inata Nema.
  √ Masoyi Dawo Dawo Ka Karba.
  √ Soyayya Ta GasKia.
  √ IrinKa Na Duba Ban Gano Ba..

  No comments