Online counter

Rahama sadau ta maidama kannywood martani Mai zafi sosai akan kokarin su na daukar mataki akan ta


Tofa martani Mai zafi zuwa ga Yan kannywood akan hotunan futsara da jarumar kannywood wato rahama sadau tayi da suna kokarin daukar mataki shine tace masu sufa tuna ita ba Yar kano bace don haka Basu da right din da zasuyi mata wani Abu Kuma daga karshe na cewa duk hassada ce da Bakin ciki saboda sunga Tana ci gaba.


Post a Comment

1 Comments