Online counter

Rahama sadau tare da classiq mawaki a wajen party nata Wanda zata bayyana wani program na ta Mai suna sadauz home


Wannan hotunan na rahama sadau tare da mawaki classiq  tayi sune a wani gagarimin taro data hada Wanda take bukatar bayyana wani program na Mai suna sadauz home Amma wannan Kuma hotunan da tayi sun janyo mata Allah wadai Amma bata damu ba saboda ta Saba da hakan.

Kalli video

Post a Comment

1 Comments