Online counter

Video Musa Mai sana,a Wanda ya caccaki rahama sadau akan hotunan da tayi suke ta yawo a social media


Wani video ne Wanda yake ta yawo a social media musamma Facebook da YouTube Wanda mutane suke cewa Musa Mai sana,a Dan wasan film din hausa Kuma Mai fada aji a cikin wannan kungiyar tasu wacce ake Kira da kannywood ya fito ya caccaki hotunan da wata jaruma wacce tana daya daga cikin jarumansu Wanda ake ji dasu matuka tayi Kuma a matsayin ta na musulma.Post a Comment

1 Comments