Online counter

Jaruma Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mabiyinta AkanYa kirata Da Tsohuwa

Jaruma Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mabiyinta AkanYa kirata Da Tsohuwa


Mun samo labarin yadda fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Hadiza Gabon ta dinga sirfawa wani mutumi zagi saboda ya kira ta da tsohuwa
Mutane da yawa sun goyi bayan abinda jarumar tayi, inda wasu kuma suke ganin abinda tayi din bai dace ba
Kwanan nan ne dai fitacciyar jarumar fina-finan Hausan nan Hadiza Gabon ta dora wani sabon hotonta da ta dauka akan shafin sada zumunta na Istagram, domin masoyanta da abokan arziki su kalla.
Kwatsam sai aka jiyo wani daga cikin masu binta shafin nata yayi rubutu a kasan hoton nata a turance kamar haka, inda ya ce: "You looked so beautiful but you are old" ma'ana "Kinyi kyau sai dai fa amma kin tsufa.

Post a Comment

0 Comments