Jaruma Aisha aliyu tsamiya bani da burin da yawuce nayi aure a yanzu amma kuma dole sai lokacin shi yayi.


Jaruma Aisha aliyu tsamiya bani da wani buri a duniyar nan a kuma yanzu daya wuce na samu miji na gari nayi aure amma mutane basu fahimtar bawai da kasama ranka kana San yin  sure ba zakayi auren a wannan lokacin daka sama ranka aa duk da kana da niyar yi amma dole sai lokacin shi yazo sannan amma mutane kullun kayi aure kawai suke sun manta da hakan.
ABOUT AREWAFRESHHello ArewaFresh Is Welcome You To The Fantastic Website In Northern Nigeria, ArewaFresh Is Starting Published Articles Sound,Videos And Good Content.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

1 comment