Online counter

Naziru m Ahmed - Nazir M Ahmad Yayi Martani Akan Abinda Ya Faru Da Dr fantami cikin ilimi


Masha Allah sarkin waka nazir m Ahmad yayi magana cikin hikima wanda duk mabiyansa sunyi irin wannan posting da yayi na dr isah ali Pantami irin abun da ya faru jiya a jahar kano.

Yayi magana akan Duk wanda yabar lamarin sa ga Allah yana tare da shiKa

 kiyaye Allah zaka sameshi a gabanka Allah ya karawa malan juriya amin

Post a Comment

1 Comments