Online counter

Kalli hotunan fati washa da mutane suka fara lura a hankali a hankali sai daukar irin halin rahama sadau


Yanzu Kuma mutane suka fara lura dashi Kuma yake ta yawo bakunansu shine fati washa gaf take da daukar irin halin rahama sadau gaba daya saboda kullun suna a tare Kuma harta fara chanza shigarta ba kamar yadda take Yi a da bah kafin su hadu da rahama sadau.


Post a Comment

0 Comments