Online counter

Wasu hotunan hadiza gabon guda 4 Wanda akwai daya daga ciki Wanda ya ya janyo mata zagi saboda ta fiddo tsaraicinta a fili kowa ya gani


Wannan hotunan hadiza gabon wato jarumar kannywood wacce ta kasance ba Yar wannan kasa Tamu Nigeria bace Kuma tazo harta fi wasu jaruman namu mata shahara shiyasa tayi maku wadannan hotuna domin nishadantar da masoyanta guda 4 Wanda akwai daya daga ciki Wanda ya janyo mata zagi saboda ta fiddo tsaraicinta a fili kowa yana gani.Post a Comment

1 Comments