Online counter

Kalli video yadda wata mata ta kara kashe mijinta kuma ta fadi da bakinta


Subhanalillahi wai wannan masifa dame tayi kama mata kuyi ta kashe mazaje ba zama kubar mutum kawai yaji wannan rayuwar duniyar ba.

Wata kuma ta sake kashe mijinta kuma tana bayyanawa da bakinta Allah ya kara kare mu daga sharrin masharranta.


Post a Comment

0 Comments