Online counter

Ku kalli wani sabon video barka da safiya daga shahararriyar jaruma aisha aliyu taamiya


Ku kalli wani zazzafan video barka da safiya wanda aka ba,ayi haka ba video yayi matukar bada chitta.

Aisha aliyu tsamiya tana daya daga cikin manya matan kanny kuma tana daya daga cikin masu anfani DA tarbiya a wajen gudanar da harkokinta daya shafi kannywood ba kamar sauran matan ba.


Post a Comment

0 Comments