Online counter

Kalli yadda wani mara imani ya saki video tsaraicin maryam booth


Maganar gaskiya abinda sukeyi na bin manya mutane bah abu bane me kyau amma fa duk wanda ya dauki wannan video ya yada shi baiyi mata adalci ba kai ko kasan baiyi ma kansa adalci ba saboda ta iya kasancewa musulmi ne shi kaga ya tona ma duk wani musulmi asiri tunda ba musulmi bane zai dinga cewa ai musulma ce tayi wannan abu kaga ka bata mana sunan addini sai kuma Allah yace ka rufawa Dan uwanka musulmi asiri shima sai ya rufa maka amma kai ka bude was duniya abinda ya kasance shine mutunci mutum kimarsa darajarsa duniya ta gani ksi koda namiji kayi ma haka baka kyauta ba ballantana macce Allah ya kyaita.

Video 1Post a Comment

0 Comments