Online counter

Sabuwar jarumar kannywood me abun mamaki ga shigar kamala kuma kyakkyawa

Kalli video kyakkyawa matashiya Mai hankali Mai tunani Mai ilimi Mai basira Mai tarbiya Mai kamun kai Mai shigar kamala, etc.

Hafsat Ahmed sabuwar jarumar kannywood wacce ake matukar ji DA ita yanzu tunda tazo DA sabon salon DA ba ko wacce jaruma a kannywood zatayi ba ku Dan kalli karamin video nata kusha mamaki.


Post a Comment

0 Comments