Online counter

Sabuwar wakar mati a zazzau rahama sadau, maryam yahaya, amal umar, sadiq sani sadiq, nazifi asnanic


Sabuwar wakar mati a zazzau wacce kuka dade kuna jira tofa yanzu nesa tazo kusa bama audio ba video ne da dumi duminsa .

Wanda ya hada manya jarumai kamar haka rahama sadau, Maryam yahaya, amal umar, nazifi asnanic, sadiq sani sadiq.


Post a Comment

0 Comments