Online counter

VIDEO : Abubakar Shekau boko haram ya yi barazanar kashe Sheikh Ali isa pantami da bulama Bukarti


Abubukar shekau shugaban kungiya boko haram yayi barazanar kashe sheikh isa ali pantami da bulama bukarti wanda yake da ilimi akan kungiyar yan boko haram ya kuma gargadi shugaban kasa muhammadu
Buhari da shugaban sojojin nigeria tukur yusuf buratai da wadansu kafafen yada labarai ciki harda bbc da dai sauransu ga video nan kasa. 👇


Post a Comment

0 Comments