Online counter

Wata sabuwa dezell ya maka mutane biyar kotu akan zarginsa na, yada video tsaraicin maryam booth


Wannan shine ake ma lakabi da ana wata sai kuma ga wata ta kutso kai mawaki dezell ya gaji da tsagwamarsa da ake a social media da tsanarsa da akayi da zagin da ake yi masa wanda duk wannan video tsaraicin maryam booth din yaja hakan shiya maka mutane biyar kotu ciki harda ita maryam booth din gadai video yadda abin ya kasance.


Post a Comment

0 Comments