Online counter

Kai Jama'a Wai Meyake Damun Yan Matan Kannywood Ne Kalli Videon Maryam Ab Yola Tayi Wata shiga HausaWai meke damun yan matan kannywood suna gidan mijinsu sai su fito daga gidan mijin su cigaba da hotuna da video suna fiddo tsaraicinsu suna daurawa a social media. 

Kuma idan za'ayi binchike laifinsu ne bana mazan ba to idan zaku gyara ku gyara wannan ba daidai bane.


Post a Comment

0 Comments