Online counter

Kalli Video Wajen Bikin Ali Nuhu Hamisu Breaker Yabawa Kowa Mamaki Da Sabuwar Wakarsa Ta Kalmar SOA jita jitar dake yawo akan cewa Ali nuhu ya kara Aure wannan magana mutane sunyi ma abin badamiyar fahimta ne. 

Jarumin ya fito ya bayyana cewa wannan ba bikin gaskiya bane wani program ne da sukeyi mai suna (gidan biki) yana gayyata mutane ma. 


Post a Comment

0 Comments