Online counter

Kalli Wani Sabon Video Ado Gwanja Wanda Yake Lalata Yan Matan Mutane Har Ya Janyo Masa Zagi Da Allah Wadai

 

Wannan shine Video wasu hotuna da ado gwanja yayi da wasu yan matan har mutane suke ce masa dan iska suna zaginsa suna la'antarsa. 


Hakane ya fusata ado gwanja shima har yazo a shafinsa na Facebook yayi martani da cewa duk wanda yake bibiyar shafin adi gwanja shima dan iska ne wannan magana yana yinta ne da wandanda suka ce masa dan iska gadai video dinnan kasa ayi kallo lafiya. 
Post a Comment

0 Comments