Online counter

Sabon Video Aisha tsamiya Na Barka DA Babbar Sallah Wanda Tayi Masoyanta Wanda Zai Baku Sha,awa Sosai

 

Wannan shine sabon video da jarumar film din hausa ta saki ranar sallah shine barka da sallah ta zuwa ga masoyanta.

Wato Aisha aliyu muhammad wacce kowa yafi saninta da aisha tsamiya a shirin film da kuma zahiri tayi wannan video domin yima masoyanta albishir da sabon video nan nasu mai suna (dafin so). 

Ga dai video nan kasa kuyi kallo lafiya. Post a Comment

0 Comments