Online counter

Kalli Abinda Ma'aurata Sukeyi Yanzu Wanda Suke Kwashe Albarkar Aurensu Tun kafin Ayi Auren


 Kalli fa yanzu shagala iri iri a, cikin duniyar nan munsan yadda zamuyi mu kirkireta tun anayin free wedding pictures aka yin free wedding video. 


Mutum ya dinga lalata da matarsa a idon duniya ko ace wacce zai aura tunda basuyi auren ba kuma kama ganin ai babu komai tunda aurenta zakayi to ka danadi abinda zakace ma Allah domin sai kaci bugu. 

Allah ya kara karemu daga aika ta abin dana sani. 
Post a Comment

1 Comments