Online counter

Kalli Nafisat Abdullahi Tasha Suka kan wata rawa da tayi ta wallafa a shafin ta na Instagram da tiktok

 


Tsohuwar jarumar kannywood kuma wacce tana daya daga cikin manyan jaruman kannywood wato nafisat Abdullahi tayi wata rawa wacce taja mata suka sosai a Instagram da kuma tik tok 
Mun samu wannan labari ne a tasha YouTube channel mai suna Tsakar Gida
Ga video nan kasa ayi kallo lafiya. Post a Comment

0 Comments