Online counter

Subhanalillahi Kalli Abinda Matan Aure Suyi Suna Nuna Ma Duniya Tsaraicinsu Wai Nishadin Maza

 


Subhanalillahi yanzu da matan auren da wanda basuyi auren ba duk daya ne yanzu kalli abinda wadannan matan auren suka fito sunayi wai nishadin maza. 


Kina matar aure ki fito kina nunawa wasu jikinki a ina muke so mu zauna lafiya babu abinda zamuyi ta cewa saidai Allah ya shirya mu. 
Post a Comment

0 Comments