Online counter

Kalli Abin Bakin Ciki Yanzu Ma'aurata Abinda Suka Komayi Kafin Aure Suna Fakewa Da Wani Wa'azee

 


Wannan tabbas abinda bakin ciki one ga duk wani bahaushe me hankali da kuma musulmin kirki ace kana bahaushe kuma musulmi ka dauko abinda al'adarka tayi hani dashi addininka yayi hani dashi ka dauke shi a matsayin abin birgewa. 


To ka birge wa kai da matarka ce idan kayi hakuri baka zubar da mutuncin kuba baka sabama Allah ba baku kwashe albarka aurenku a waje ba gida za'a, kai maka ita kayi duk abinda kake so amma kazo a waje har, video akeyi maka da hotuna gaka santolo kayi ta yadawa har kana turawa wasu su yada Allah kyauta. 


Post a Comment

0 Comments