Online counter

Kalli Video Happy Independence Day Daga Manyan Kannywood Mata Da Maza

 


Manyan jaruman kannywood sun dage sunyi iya kokarinsu domin yima masoyan barka da chikar Nigeria kasarmu shekara 60 da samun yanci kuma sun birge masoyansu matuka da kuma fatan Allah ya kawo gyara a kasar domin tana bukatar gyara matuka ga video nan ayi kallo lafiya. Post a Comment

0 Comments